An bayyana dukkan raflin da za su yi alkalancin wasannin mako na 33 a gasar Premier League da za a fara tun daga ranar Talata.
Za a buga wasa uku ranar Talata da karawa hudu ranar Laraba a karkare da fafatawa uku ranar Alhamis.
Kawo yanzu an buga wasa 314, an ci kwallo 876, kuma Erling Haaland na Manchester City shine kan gaba mai 32 a raga.
Jerin wasannin mako na 33 a Premier League:
Ranar Talata 25 ga watan Afirilu
Laraba 26 ga watan Afirilu
Ranar Alhamis 27 ga watan Afirilu
Kawo yanzu Arsenal tana matakin farko a teburi mai maki 75, City wadda take ta biyu mai maki 70 tana da kwantan wasa biyu.
Newcastle United mai kwantan wasa daya tana ta uku da maki 59 iri daya da na Manchester United ta hudu mai kwantan wasa biyu.
Wadanda suke karshen teburi sun hada da Everton ta 18 mai maki 28 da Nottingham Forest ta 19 mai maki 27, sai Southampton ta karshe mai maki 24.
'Yan wasan da ke kan gaba a cin kwallaye a Premier League:
Jerin alkalan da za su busa wasan mako na 33 a Premier League:
Talata 25 ga watan Afirilu
Rafli: Robert Jones. Mataimaka: Adrian Holmes, Wade Smith. Mai jiran ko-ta-kwana: Bobby Madley. VAR: Peter Bankes. Mataimakin VAR: Marc Perry.
Aston Villa da Fulham
Rafli: Thomas Bramall. Mataimaka: Derek Eaton, Steven Meredith. Mai jiran ko-ta-kwana: Andy Madley. VAR: Tony Harrington. Mataimakin VAR: Natalie Aspinall.
Rafli: Paul Tierney. Mataimaka: Neil Davies, Scott Ledger. Mai jiran ko-ta-kwana: Michael Salisbury. VAR: Stuart Attwell. Mataimakin VAR: Constantine Hatzidakis.
Laraba 26 ga watan Afirilu
Rafli: Jarred Gillett. Mataimaka: Lee Betts, Richard West. Mai jiran ko-ta-kwana: Anthony Taylor. VAR: Robert Jones. Mataimakin VAR: Adam Nunn.
Rafli: Andy Madley. Mataimaka: Harry Lennard, Nick Hopton. Mai jiran ko-ta-kwana: Simon Hooper. VAR: John Brooks. Mataimakin VAR: Timothy Wood.
Rafli: Chris Kavanagh. Mataimaka: Simon Bennett, James Mainwaring. Mai jiran ko-ta-kwana: Andy Davies. VAR: Neil Swarbrick. Mataimakin VAR: Darren Cann.
Rafli: Michael Oliver. Mataimaka: Stuart Burt, Ian Hussin. Mai jiran ko-ta-kwana: Craig Pawson. VAR: David Coote. Mataimakin VAR: Eddie Smart.
Alhamis 27 ga watan Afirilu
Rafli: Andre Marriner. Mataimaka: Marc Perry, Nick Greenhalgh. Mai jiran ko-ta-kwana: Graham Scott. VAR: Chris Kavanagh. Mataimakin VAR: Sian Massey-Ellis.
Rafli: Darren England. Mataimaka: Dan Cook, Dan Robathan. Mai jiran ko-ta-kwana: John Brooks. VAR: Andy Madley. Mataimakin VAR: Harry Lennard.
Rafli: Anthony Taylor. Mataimaka: Gary Beswick, Adam Nunn. Mai jiran ko-ta-kwana: Thomas Bramall. VAR: Simon Hooper. Mataimakin VAR: Steven Meredith.