BBC Hausa of Friday, 11 August 2023

Source: BBC

Babban Masallacin Zazzau ya rufta ana salla

Masallacin Zariya a lokacin hasari Masallacin Zariya a lokacin hasari

Ana fargabar cewa mutane da dama sun mutu a babban Masallacin Zariya da ke ƙofar fada, bayan ruftawar ginin mai tsohon tarihi na Masarautar Zazzau.

Wata majiya daga fadar Sarkin Zazzau ta ce ana ci gaba da aikin ceto bayan faruwar lamarin a Juma'ar nan.

Babu cikakken bayani a yanzu kan yadda al'amarin ya auku.

Muna tafe da ƙarin bayani.....