Wasu da Tinubu ke son anada su ministoci
A ranar Laraba Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya aika wa Majalisar Dattawa ƙarin sunayen mutum 19 don tantance su a matsayin ministocin gwamnatinsa.
Sunayen ƙari ne a kan waɗanda fadar shugaban ta aika a makon da ya gabata na mutum 28, inda jimillarsu ta zama 47.
A ranar Litinin da ta wuce sanatocin suka fara zaman tantance mutanen, inda zuwa lokacin haɗa wannan rahoton suka tantance 28 daga cikinsu.
Ga cikakken jerin sunayen da jihohin da suka fito:
Abubakar Momoh - Edo
Betta Edu - Kuros Riba
Uche Nnaji - Enugu
Joseph Utsev - Binuwai
Hannatu Musawa - Katsina
Nkeiruka Chidubem Onyejocha - Abiya
Stella Okotete - Delta
Uju Kennedy-Ohanenye - Anambra
Ahmed Dangiwa - Katsina
Olawale Edun - Ogun
Imaan Suleman Ibrahim - Nasarawa
Bello Muhammad Goronyo - Sokoto
Nyesom Wike - Ribas
David Umahi - Ebonyi
Mohammad Badaru Abubakar - Jigawa
Nasir El-rufa'i - Kaduna
Lateef Fagbemi - Kwara
Doris Aniche Uzoka - Imo
Yusuf Maitama Tuggar - Bauchi
Farfesa Ali Pate - Bauchi
Ekerikpe Ekpo - Akwa Ibom
Sani Abubakar Ɗanladi - Taraba
Mohammed Idris - Neja
Olubunmi Tunji Ojo - Ondo
Dele Alake - Ekiti
Waheed Adebayo Adelabu - Oyo
John Eno - Kuros Riba
Abubakar Kyari - Borno
Abdullahi Tijjani Gwarzo - Kano
Maryam Shetti - Kano
Ishak Salako - Ogun
Bosun Tijjani - Ogun
Tunji Alausa - Legas
Tanko Sununu - Kebbi
Adegboyega Oyetola - Osun
Atiku Bagudu - Kebbi
Bello Matawalle - Zamfara
Ibrahim Geidam - Yobe
Simon Lalong - Filato
Lola Adejo - Legas
Shuaibu Abubakar - Kogi
Tahir Mamman - Adamawa
Aliyu Sabi Abdullahi - Neja
Alkali Ahmed Saidu - Gombe
Heneken Lakpobiri - Bayelsa
Uba Maigari - Taraba
Zephaniah Jissalo - Abuja