You are here: HomeAfricaBBC2023 08 02Article 1817342

BBC Hausa of Wednesday, 2 August 2023

Source: BBC

Jerin sunayen mutanen da Tinubu ke son naɗawa ministoci

Wasu da Tinubu ke son anada su ministoci Wasu da Tinubu ke son anada su ministoci

A ranar Laraba Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya aika wa Majalisar Dattawa ƙarin sunayen mutum 19 don tantance su a matsayin ministocin gwamnatinsa.

Sunayen ƙari ne a kan waɗanda fadar shugaban ta aika a makon da ya gabata na mutum 28, inda jimillarsu ta zama 47.

A ranar Litinin da ta wuce sanatocin suka fara zaman tantance mutanen, inda zuwa lokacin haɗa wannan rahoton suka tantance 28 daga cikinsu.

Ga cikakken jerin sunayen da jihohin da suka fito:

  • Abubakar Momoh - Edo


  • Betta Edu - Kuros Riba


  • Uche Nnaji - Enugu


  • Joseph Utsev - Binuwai


  • Hannatu Musawa - Katsina


  • Nkeiruka Chidubem Onyejocha - Abiya


  • Stella Okotete - Delta


  • Uju Kennedy-Ohanenye - Anambra


  • Ahmed Dangiwa - Katsina


  • Olawale Edun - Ogun


  • Imaan Suleman Ibrahim - Nasarawa


  • Bello Muhammad Goronyo - Sokoto


  • Nyesom Wike - Ribas


  • David Umahi - Ebonyi


  • Mohammad Badaru Abubakar - Jigawa


  • Nasir El-rufa'i - Kaduna


  • Lateef Fagbemi - Kwara


  • Doris Aniche Uzoka - Imo


  • Yusuf Maitama Tuggar - Bauchi


  • Farfesa Ali Pate - Bauchi


  • Ekerikpe Ekpo - Akwa Ibom


  • Sani Abubakar Ɗanladi - Taraba


  • Mohammed Idris - Neja


  • Olubunmi Tunji Ojo - Ondo


  • Dele Alake - Ekiti


  • Waheed Adebayo Adelabu - Oyo


  • John Eno - Kuros Riba


  • Abubakar Kyari - Borno


  • Abdullahi Tijjani Gwarzo - Kano


  • Maryam Shetti - Kano


  • Ishak Salako - Ogun


  • Bosun Tijjani - Ogun


  • Tunji Alausa - Legas


  • Tanko Sununu - Kebbi


  • Adegboyega Oyetola - Osun


  • Atiku Bagudu - Kebbi


  • Bello Matawalle - Zamfara


  • Ibrahim Geidam - Yobe


  • Simon Lalong - Filato


  • Lola Adejo - Legas


  • Shuaibu Abubakar - Kogi


  • Tahir Mamman - Adamawa


  • Aliyu Sabi Abdullahi - Neja


  • Alkali Ahmed Saidu - Gombe


  • Heneken Lakpobiri - Bayelsa


  • Uba Maigari - Taraba


  • Zephaniah Jissalo - Abuja